Labaran Duniya
Wani saurayi, dan asalin kasar Uganda dake gabashin Afirka, ya lashe kyautar akalla naira miliyan 12 in aka juya zuwa dala, saboda fasaharsa ta kirkiro maganin cutar malariya wadda akan iya gano wa ba tare da an huda fata ba
An dai kama shi ne bayan daya daga cikin wanda su kayi soyaya ta tafi asibiti inda akayi mata gwaji saboda rashin lafiya da ta kamu dashi kuma aka gano tana dauke da kwayar cutar HIV. Hukumar yan sandan ta gargadi mutane game da s
A sababin doka da gwamnati ta sanya kuma, rajista da harkar banki ta hanyar BVN, wanda ke alakanta mutum da kudaden ajiyarsa ya kai akalla miliyan 45. Wannan dai na nufin za'a sami saukin hada-hadar kudi a nan gaba, da ma saukin..
Farashin da masu siyan kayayyakin ya kai kashi, 11.61 cikin dari (a duk shekara) a Mayu, 2018. Wannan ya nuna raguwar tsadar kayan da kashi 0.87 a cikin dari kasa da wanda aka wassafa a watan Afirilu 2018 kuma ya nuna Karo na...
A lokacin da yake bayyana tsananin kaunar da yake wa Dan shi, Suleiman Johnson, a lokaci guda kuma yake bashi shawara da ya maida hankali kan kira zuwa addinin kirista, Hon. Sule Imoudu yace ba zai saurara wa koma waye ba, da zai
Masoya kungiyar kwallon kafa ta Najeriya sun cika da murna da farinciki bayan wani alade mai nasibi day a hango nasarar shugaba Trump gabanin zaben kasar Amurka, ya zabi kasashen Najeriya da Argentina nasarar zuwa zagayen kusa da
Bayan bincike da Peter Clark (Dan sanda mai bincike daga UK) ya gano wasu pam 816,000 a kasar waje mallakin Mista Dariye. Bayan tsananin bincike, an gayyaci Mista Dariye don amsa wasu tambayoyi, inda aka bada belin shi da sharadin
A yayin da ake dab da fara gasar cin kofin duniya a kasar Rasha wadda ita ce kasa mai karɓar bakuncin gasar a wannan shekara ta 2018, rahotanni sun bayyana cewa tuni an kaddamar da kasashen da za a fafata gasar a shekarar 2026.
Babban Sakataren ya bayyana hakan ne a ranar Talatar da ta gabata yayin gabatar da jawaban sa na lale yayin bikin karamcin jaruman Dimokuradiyya da kuma kaddamar da ranar 12 ga watan Yuni a matsayin ranar Dimokuradiyyar Kasar nan.
Labaran Duniya
Samu kari