Labaran Duniya
A jiya Alhamis, ne wata kotun majistare dake Ilorin ta garkame wani manomi, Kabiru Garba, a gidan yari saboda tuhumarsa da akeyi da datse hannun wani makiyayi mai suna Mohammed Haliru. Alkalin kotun, Kudirat Yahaya ta bayar da umu
Wata yar bautar kasa mai shekaru 23 ta rasa ranta a sanadiyyar harbi da wani dan sanda yayi. Marigayiyar mai suna Linda Angela Igwetu ta rasa ranta ne a rabar Laraba da misalin karfe 3 na safe wanda ya rage saura kwana daya a...
Talauci da rashin aikin yi ga matasa sune manyan dalilan da suke kawo shan miyagun kwayoyi da kayan maye a kasar nan, kamar yanda hukumar lafiya ta yankin Afrika ta yamma ta bayyana, a wata sanarwa da ta fitar ga manema labarai...
A cewarsa, muddin zabukan mako mai zuwa na Ekiti basu tafi yadda aka tsara ba, kuma ba'a yi adalci a zaben ba, akwai alammar na badi ma na kasa gaba-daya baza ayi adalcin ba, don haka ya gargadi APC da kada ta kuskura ta murda...
Kungiyar yarbawa, Afenifere, a jihar Oyo ta soki yunkurin Gwamnatin tarayya na ginawa fulani makiyaya kebantaccen gurin kiwo, cewa bai dace da gwamnatin shugaban Muhammadu Buhari da tayi amfani da kudin al'umma don samar da..
Majiyar mu ta ruwaito cewa a jiya ne bayanin kudin kamfanin ya fito na shekara 2018, wanda ya nuna ribar hannun jarin da NLNG ta biya matatar man fetur ta kasa, na kashi 49 dinta ya kai dala miliyan 798.1 a 2017, inda yafi na...
Tun bayan da kungiyar ta kafu a kasar Iraqi da Siriya suke ta'addancinsu yadda suke so, kamar kamawa dda sayar da bayi, kisa dacsunan jihadi, da ma shariar Islama tsantsa, wadda a zamanin nan take tayar da hankulan mutane
Jami'an yan sanda na yankin Maroko dake Lekki a Legas sun kama wai Owolabi Ogunwande mai shekaru 27 a yayin da ya ke kokarin halaka kansa a Lekki Phase 1 ta hanyar rataye kansa. Wanda ake zargin ya dauki matakin kashe kansa ne sab
Bada amsar tambayar da aka yi wa shugaban Faransan akan taimakon da kasar shi zata iya ma Najeriya wajen yaki da kalubalen rashin tsaro dake addabarta. Macron yace "Da farko dai, a tunani na wannan tsarin na Afirka ne kuma Faransa
Labaran Duniya
Samu kari