Fadan makiyaya: OPC ta yarabawa zalla ta dawo da karfinta, Gani Adams nason komawa yaki

Fadan makiyaya: OPC ta yarabawa zalla ta dawo da karfinta, Gani Adams nason komawa yaki

- Adams shine shugaban OPC da ta karkashe Hausawa a zamanin Obasanjo

- Ya sami matsayi sosai a yankin, na siyasar gargajiya

- Yanzu yace su ne zasu yi maganin Fulani Makiyaya

Fadan makiyaya: OPC ta yarabawa zalla ta dawo da karfinta, Gani Adams nason komawa yaki
Fadan makiyaya: OPC ta yarabawa zalla ta dawo da karfinta, Gani Adams nason komawa yaki

Kungiyar yarbawa, Afenifere, a jihar Oyo ta soki yunkurin Gwamnatin tarayya na ginawa fulani makiyaya kebantaccen gurin kiwo, cewa bai dace da gwamnatin shugaban Muhammadu Buhari da tayi amfani da kudin al'umma don samar da kebantattun wuraren kiwo ba.

Kira ga taron tsaro na kudu maso yamma don tataunawa akan kisan makiyayan yankin, Adam yace abubuwan da suka faru a watanni da suka gabata sun nuna Najeriya na kan hanyar canji.

A wata magana da Aare Oba Kakanfo yace: Rashin tsaro a kasar nan ya yi nisa. Abin tausayi, kiri kiri a yanzu ana gani, harkar tsaro ta gagari Gwamnatin.

DUBA WANNAN: An kashe dan Al-Baghdadi

Yanzu ba wani sabon abu bane, labarin kashe manoma.

"Wannan kashe kashen suna kara harzuka masu kishin kasa. Koyaushe suna kira ga Gwamnatin da tayi taimakon gaggawa don shawo kan matsalar "

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng