Labaran Duniya
Wannan shine karo na farko da shugaban kasar Gambiya Adama Barrow ya yiwa gwamnatinsa kwaskwarima, inda ya cire mataimakiyar sa da kuma wasu manyan ministocin sa guda uku. Shugaba Barrow ya cire mataimakiyar tasa Fatoumata Jallow
Rahotanni sun nuna cewa mai horas da 'yan wasan kwallon kafa na Najeriya Gernot Rohr yana dab da ajiye aikin sa, inda zai koma kasar Aljeriya domin cigaba da horar da 'yan wasan kasar. Kwanan nan kasar Aljeriya ta kori mai horas..
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wani Fasto a garin mai suna Baclab Masek yana cewa yana da kadarori da dama a kofar gidansa, kuma babu ko daya daga cikinsu da ya taba ciwon kai, “A shekaru goma sha uku da na kwashe ina wa’azi a garin
Gwamnan ya kara da cewa wadannan da suke tunanin sunfi karfin doka to basu fi ba. Ya kuma kara da cewa "na fadawa mutanen Plato su kara hakuri su bamu hadin kai da sannu zamu bayyana wadanda sukayi wannan ta'asar.."
Wata kungiyar 'yan Najeriya dake birnin Dallas a jihar Texas ta kasar Amurka, sun bayyana goyon bayan su kan kudirin tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, na neman kujerar shugaban kasa a zaben 2019.
Wata matar aure mai suna Salamatu Shehu ta yi ajalin mijinta mai suna Mallam Shehu a kauyen Rafin Gero da ke karamar hukumar Anka na Jihar Zamfara kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito. Salamatu ta yi wa mijinta lahani ne bay
An ruwaito cewa Amissah-Arthur wanda ya yi aiki tare da tsohon shugaban kasa John Mahama ya yanke jiki ya fafi ne a gidan motsa jiki na sojin saman kasar. An garzaya dashi asibitin sojoji na 37 inda a can ne ya rasu bayan kankanin
Wani fitaccen attajiri dan kasar Rasha ya kafa kasa ta farko a sararin samaniya mai suna 'Jamhuriyar Asgardia'. Jaridar newsweek ta kasar Amurka ita ce ta rawaito labarin, tace an gabatar da bikin kafa sabuwar kasar, a ranar 25...
Namibia wata kayatacciyar kasa ce a kudancin Afirka. Kasar na dauke da tsaunika, kogi mai dauke da manyan kifaye, filin ciyawar kalahari da kuma namun daji. Wadannan abubuwan su suka kara kawatar da kasar Namibia...
Labaran Duniya
Samu kari