Labaran Duniya
Dalilin haka ne yasa Nur da Abu Musab Al barnawi wanda da ne ga wanda ya kafa Boko haram suka ware kansu ta hanyar hadewa da kungiyar ta'adanci ta Iraq da Syria wadda ita ma tace tsarin shekau yayi tsauri matuqa gaaya
A ranar Laraba ne aka bayyana cewa Shugaban kasar Russia Vladmir Putin, Zai gana da takwaransa na Masaautar kasar Saudiyya, Yarima mai jiran Gado Muhammadu dan Salmanu a kasar su ta Rasha, a Kremlin, fadar shugaban kasa
Masu garkuwa da mutanen sun nemi a basu naira miliyan goma sha biyar wanda da taimakon al'ummar Najeriya da kuma Sanata Kabiru Marafa aka samu aka hada kudin. Bayan kammaluwar kudaden Ibrahim wanda ya kasance miji ga yayar wadanna
Litattafan karatun an ruwaito cewa suna karfafa guiwa akan jihadi ga wadanda basu yarda da musulunci ba tare kuma da yanke hukuncin kisa ga mata masu zina da kuma maza masu luwadi. Wasu shafukan ma na magana akan tsaurara hukunci
Wannan batu ya kasance abun dubawa,duba da yanda kasar take iyakar kokarin ta don ganin ta farfado da tattalin arzikin kasar da yayi kasa amma har zuwa yanzu ba'a cimma gaci ba. Binciken ya nuna cewa kasar Ghana itace kasar da taz
A cewar Malam Pious Ali; “An zabeni ne saboda jama’a sun lura da ayyukan da nayi a baya, don haka sun fahimci aikace aikacen da nake yi ina yinsu ne don taimaka ma kananan yara, na san wannan ya taimakeni kwarai da gaske.”
Bisa dalilin gano cewa kudin jarrabawar JAMB yayi wa talakawa tsada, kuma an habaka yawan kudaden da ofishin ke tarawa, daga N60m zuwa N9b, fadar shugaban kasa ta ce zata rage kudin JAMB don kowa ya samu ya shiga makaranta
Majiyarmu tace mana yanzu dai budurwa Balkisa, tana can hannun ma'aikata, inda ta auno saqo da 'yan Najeriya na kusa ko na nesa, ta shafinta na tuwita, da su agaza mata suzo su biya mata wannan kudi, don ta fita daga hannun masu..
Majalisar tace rahoto ya bayyana cewa sun shirya kai hare hare a gurare da dama bayan Matele. Shugaban kasa Muhammad Buhari yayi kokari wajen kawo karshen masu kai hare hare a arewa maso gabacin kasar nan wanda boko haram suka kaf
Labaran Duniya
Samu kari