Lokutan tashi da isowar jiragen kasa a tashar jirgin kasa ta Rigasa da Kubwa a ranakun litinin zuwa asabar (I)

Lokutan tashi da isowar jiragen kasa a tashar jirgin kasa ta Rigasa da Kubwa a ranakun litinin zuwa asabar (I)

- KA yana nufin Kaduna-Abuja

- AK yana nufin Abuja-Kaduna

- Mutane da yawa suna rasa jirgi saboda rashin sanin lokaci

Lokutan tashi da isowar jiragen kasa a tashar jirgin kasa ta Rigasa da Kubwa a ranakun litinin zuwa asabar (I)

Lokutan tashi da isowar jiragen kasa a tashar jirgin kasa ta Rigasa da Kubwa a ranakun litinin zuwa asabar (I)
Source: Twitter

Mun fara zaqulo muku lokutan tashi da saukar jiragen kasa dake zirga-zirga daga Abuja zuwa Kaduna zuwa Abuja, da ma na sauran jihohi da suka shafe ku.

Lokutan tashi da isowar jiragen kasa a tashar jirgin kasa ta Rigasa da Kubwa a ranakun litinin zuwa asabar.

A tashi na farko, jirgin kasa mai lamba KA1 zai tashi daga Rigasa da karfe 6:40am sannan ya tsaya a Kubwa da karfe 8:28am. Zai kara tashi daga Kubwa da karfe 8:31am, ya tsaya a Idu da karfe 8:43am.

Jirgi mai lamba KA2 zai tashi daga Rigasa da karfe 10:35am, ya tsaya a Kubwa da karfe 12:59pm. Zai kara tashi daga Kubwa da karfe 1:04pm, ya tsaya a Idu da karfe 1:20pm.

DUBA WANNAN: Bayan da Access bank ya hadiye bankin Diamond, kasuwar hada-hadar hannayen jari ta daga

Jirgi mai lamba KA3 zai tashi daga Rigasa da karfe 2:00pm, ya tsaya a Kubwa da karfe 3:58pm. Zai sake tashi daga Kubwa da karfe 4:03pm, ya tsaya a Idu da karfe 4:16pm.

Jirgi mai lamba KA4 zai tashi daga Rigasa da karfe 6:00pm, ya tsaya a Kubwa da karfe 8:04pm. Zai kara tashi daga Kubwa da karfe 8:07, ya tsaya a Idu da karfe 8:20pm.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa.

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel