Abuja-Kaduna Rail Services: Lokutan tashin jiragen kasa daga Abuja zuwa Kaduna a ranakun litinin zuwa asabar

Abuja-Kaduna Rail Services: Lokutan tashin jiragen kasa daga Abuja zuwa Kaduna a ranakun litinin zuwa asabar

- Lokutan tashin jiragen kasa daga Abuja zuwa Kaduna a ranakun litinin zuwa asabar

- Wannan ne kashi na biyu a rukuninn lokutan

- Kashi na uku na nan tafe

Abuja-Kaduna Rail Services: Lokutan tashin jiragen kasa daga Abuja zuwa Kaduna a ranakun litinin zuwa asabar

Abuja-Kaduna Rail Services: Lokutan tashin jiragen kasa daga Abuja zuwa Kaduna a ranakun litinin zuwa asabar
Source: Depositphotos

Ga kashi na biyu na lokutan tashin jiragen kasa dake zirga-zirga daga Abuja-Kaduna da dawowa.

Lokutan tashin jiragen kasa daga Abuja zuwa Kaduna a ranakun litinin zuwa asabar.

Jirgin farko mai lamba AK1 zai tashi daga Idu a daidai karfe 7:00am, ya tsaya a Kubwa da karfe 7:14am. Sannan ya kara tashi daga Kubwa da karfe 7:17am, ya tsaya a Rigasa da karfe 9:15am.

Jirgi mai lamba AK2 zai tashi daga Idu da karfe 9:50am, ya tsaya a Kubwa da karfe 10:02am. Sannan ya tashi daga Kubwa da karfe 10:07am, ya isa Rigasa da karfe 12:01pm.

DUBA WANNAN: Tiriliyan kusan ukku aka kashe a bana a ragin kudin mai, duk da Buhari ya cire tallafin

Jirgi mai lamba AK3 zai tashi daga Idu da karfe 2:20pm,ya tsaya a Kubwa da karfe 2:36pm. Sannan ya tashi daga Kubwa da karfe 2:41pm, ya tsaya a Rigasa aka karfe 5:00pm.

Jirgi mai lamba AK4 zai tashi daga Idu da karfe 6:00pm, ya tsaya a Kubwa da karfe 6:12pm. Sannan ya tashi daga Kubwa da karfe 6:15pm, ya tsaya a Rigasa da karfe 7:56pm.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa.

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel