Labaran Duniya
Nuhu Ribadu, tsohon shugaban EFCC kuma dodon barayin gwamnati aqq wancan zamani na PDP, ya sanya soso da sabulu ya wanke Ganduje tsaf, kan batun wai laifi ne ya gayyato 'yan APC daga wata kasa suzo taron APC a Kano
Ofishin sun samu alkiblar kamen ne ta hanyar rahoton sirri, in da suka samu cewa matasan na aiyukan damfara kama daga turo sakonnin bogi don samun kudi daga mazauna USA, soyayyar karya ta shafukan soyayya na yanar gizo da sauran s
Wani babban aikin da ya faranta ran yarbawa shine titunan jiragen kasa da ya hada Legas da Ibadan, babban birnin siyasar kudu maso yamma. An fara aikin ne tun lokacin Jonathan amma aka watangarar dashi har sai lokacin Buhari. A ha
A wata magana ta sakataren hulda da jama'a na PDP, Kola Ologbondiyan yace "Jam'iyyun siyasa da kuma yan takara takara da suke tunanin yanda sakamakon zabe mai mai zuwa zai kasance sune APC da kuma Dan takarar ta Muhammadu Buhari,
A gefe guda kuma, tayi kira ga jama'a dasu yi wa kansu kiyamul layli su bar sayar da katunan su ga 'yan siyasa, wadanda ke son su kwace musu gobensu. A Sokoto dai a watan fabrairu akwai kallo, tunda Tambawal ya bar Ogansa Wamakko
Dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kushe gwamnati mai ci yanzu da kuma bayyana gwamnatin damokaradiyyar da zai kafa mutukar aka zabe shi a zabe mai zuwa. Wazirin Adamawan ya lissafo doko
A yau Litinin, jagoran mabiya addinin Kirista 'yan akidar Katolika na duniya, Jorge Mario Bergoglio da aka fi sani da Fafaroma, yayi karin haske kan hukuncin jin kai da ya cancanci Matan da suka zubar da jiki a madadin hukunta su.
A yau juma'a ne dai, kungiyar kwadago ta Najeriya NLC, ta tashi daga taron gaggawa na CWC da yanke hukuncin saka majalisar dattawa akan 27,000 na karancin albashi da fadar shugaban kasa ta mika musu a ranar laraba
Bayan da aka ga kudi a asusun shugaban Alkalan kasar nan, alkalin alkalai Jastis Onnogen Walter, wanda ya fito daga Neja Delta, an kai shi kotun CCT, lamari da ya dugunzuma bangaren sharia na kasar nan, ana dab da shiga zabuka
Labaran Duniya
Samu kari