Labaran Duniya

Zambabatar miji: 'Yan sanda sun garkame wata matar aure
Zambabatar miji: 'Yan sanda sun garkame wata matar aure
Siyasa
daga  Aminu Ibrahim

dunar 'yan sandan Najeriya ta gurfanar da wata matar aure mai shekaru 27, Ngozi Mbionwu a gaban Area Court Grade I na babban birnin tarayya Abuja bisa zarginta da cin damfara. 'Yan sandan sun gurfanar da ita bisa aikata laifuka bi