Labaran Duniya

Ana biya na naira 180 ana saduwa dani - Fatmata
Ana biya na naira 180 ana saduwa dani - Fatmata
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A wata hira da manema labarai suka yi da wasu 'yan mata guda biyu a kasar masu suna Mariam da Fatmata sun bayyanawa manema labaran yadda ake saduwa da su a kowanne kwana daya inda ake ba su Leone 5,000 wato kimanin naira 180...

Shugaba Buhari ya taya Modi murnar lashe zabe
Breaking
Shugaba Buhari ya taya Modi murnar lashe zabe
Siyasa
daga  Aminu Ibrahim

Shugaba Muhammadu Buhari ya mika sakon taya murna ga zababen Farai Minista Narendra Modi na kasar India da jam'iyyar Bharatiya Janata Party (BJP) a kan nasarar da ya yi na lashe zabe. A cikin sakon da hadimin shugaba Buhari kan ka