Labaran Duniya

Wasu mutane sun kai hari wani babban Masallacin Juma'a
Wasu mutane sun kai hari wani babban Masallacin Juma'a
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A wani gari mai suna Dresden dake jihar Saxonya cikin kasar Jamus, wasu mutane da har yanzu ba a san ko su waye ba sun kai wani mummunan hari cikin wani Masallacin Juma'a na Fatih wanda yake mallakar hukumar hadin kan Musulunci...