Birane guda 50 da suke da matukar hatsari a duniya ga matafiya
- Birnin Los Cabos na kasar Mexico shine birnin da yafi kowanne birni hatsari a duniya
- Daga shi kuma sai birnin Caracas na kasar Venezuela shine ya zo a na biyu a cikin jerin biranen
- Birnin Acapulco kuma shine ya zo a na uku a cikin jerin biranen wanda shima yake a kasar Mexico
Birnin Los Cabos, dake kasar Mexico shine birnin da yafi kowanne hatsari a duniya, inda ake kashe mutane 111 cikin mutane 100,000.
Wannan birni ya zamo na daya ne a cikin jerin biranen, bayan kara samun karuwar ta'addanci da aka yi a shekarar 2017 da kuma shekarar 2018.
Yawancin abinda ya kawo ta'addanci a garin na Los Cabos, shine tu'ammali da miyagun kwayoyi, inda suka mayar da garin wurin kasuwanci na miyagun kwayoyi.
Birni na biyu shine birnin Caracas, dake kasar Venezuela.
KU KARANTA: Tirkashi: Wasu 'yan sanda da aka tura su yaki masu garkuwa da mutane, sun buge da karbar cin hanci a hannun direbobi
Ga dai jerin biranen guda hamsin a kasa da kuma sunayen kasashen su:
1. Los Cabos - Mexico
2. Caracas - Venezuela
3. Acapulco - Mexico
4. Natal - Brazil
5. Tijuana - Mexico
6. La Paz - Mexico
7. Fortaleza - Brazil
8. Cuidad Victoria - Mexico
9. Cuidad Guyana - Venezuela
10. Belem - Brazil
11. Victoria da Conquista - Brazil
12. Culiacan - Mexico
13. St. Louis - United States
14. Maceio - Brazil
15. Cape Town - South Africa
16. Kingston - Jamaica
17. San Salvador - El Salvador
18. Aracaju - Brazil
19. Feira de Santana - Brazil
20. Cuidad Juarez - Mexico
21. Baltimore - United States
22. Recife - Brazil
23. Maturin - Venezuela
24. Guatemala City - Guatemala
25. Salvador - Brazil
26. San Pedro Sula - Honduras
27. Valencia - Venezuela
28. Cali - Colombia
29. Chihuahua - Mexico
30. Joao Pessoa - Brazil
31. Obregon - Mexico
32. San Juan - Puerto Rico
33. Barquisimeto - Venezuela
34. Manaus - Brazil
35. Distrito Central - Honduras
36. Tepic - Mexico
37. Palmira - Colombia
38. Reynosa - Mexico
39. Porto Alegre - Brazil
40. Macapa - Brazil
41. New Orleans - United States
42. Detroit - United States
43. Mazatlan - Mexico
44. Durban - South Africa
45. Campos Dos Goytacazes - Brazil
46. Nelson Mandela Bay - South Africa
47. Campina Grande - Brazil
48. Teresina - Brazil
49. Vitoria - Brazil
50. Cucuta - Colombia
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng