Labaran Duniya
A wannan lokacin da muke ciki malamai ba su damu da koyar da dalibai tarihin bakaken fata irin su Lewis ba. Lewis Latimer har yanzu tarihin sa yana nan a rubuce a duniya, a matsayin dan Afrika da ya bar muhimmin tarihi a zamanin..
Wani mutum dan kasar Uganda mai yara 100 ya karo mata hudu sakamakon Karin bukatar haihuwa da yake. Nulu Ssemakula mai shekaru 94 a duniya mazaunin kauyen Ruyonza ya kara fadada iyalan...
Wani yaro dan shekara takwas tare da kaninsa mai shekara biyar sun yi hatsari da motar mahaifansu a birnin Hagen dake yankin Arewa maso yammacin Kasar Jamus, bayan sun yi tafiyar wasu yan mitoci, rundunar yan sanda kasar ta bayyan
Wani dalibi dan Najeriya ya hadu da ajalinsa a hannun wani makwabcinsa da ya harbe shi har lahira bayan wani sabani ya shiga tsakaninsu kan kure sautin waka.
Hamshakin dan kasuwan nan Najeriya kuma wanda ya fi kowa arziki a nahiyar Afrika wato Alhaji Aliko Dangote ya mayarwa da fitaccen gajeren wadan nan dan kasar Ghana da ake kira da Shatta Bandle, wanda ya bayyana cewa yafi Dangote..
A yau jaridar Legit.ng ta kawo muku wani takaitaccen tarihin kasar Najeriya. Idan a ba a manta ba, a ranar 1 ga watan Oktoban shekarar da muke ne a gudanar da bikin murnar cikar kasar shekaru 59 da samun 'yancin kai.
A kokarin da jaridar mu ta Legit.ng take yi na ilimantar da masu karatu da bibiyar su, jaridar ta yi kokarin zakulo muku jerin mataye guda goma na duniya da suke da arzikin da babu kamar su kaf duniya...
Gwamnatin Najeriya a ranar Juma’a, 11 ga watan Oktoba, a Yola, ta mikawa gwamnatin Amurka motocin yaki guda shida wadanda aka kama a watan Agusta.
Wata doka da aka so sanyawa a kasar Uganda da za ta bada damar yanke hukuncin kisa kan 'yan luwadi a kasar yanzu haka gwamnatin kasar na kokarin dawo da ita cikin wannan makon. Kasashen Afrika irin su Uganda suna daya daga cikin..
Labaran Duniya
Samu kari