Labaran Duniya
‘Yan sanda sun kama shugaban ma'aikatan shugaban kasar Congo a ranar Laraba, 8 ga watan Afrilu, a Kinshasa, babban birnin kasar kan zargin karbar cin hanci.
Gwamnatin tarayya ta karbi sawu na biyu na kayan agaji da jami’an lafiya daga kasar China, duk a kokarinta na yakar mummunan annobar nan ta cutar coronavirus.
Gwamnatin Sokoto ta gano mutane 29 da suka dawo jahar daga kasashen waje da wasu yankunan kasar a kokarin da ake na hana yaduwar cutar Coronavirus a jahar.
Wani dan kasar Birtaniya mai shekara 66 a duniya ya rasu sakamakon cutar coronavirus a jahar Lagas. Kwamishinan lafiya na jahar, ne ya sanar da hakan a yau.
Gwamnatin Saudi ya bayyana yadda annobar Coronavirus za ta kama Jama’a. Ana sa ran mutane 200, 000 su kamu da cutar Coronavirus a Saudi cikin kwanaki masu zuwa.
Kasar Iceland ta bayyana addinai da abubuwan cutarwa ga rayuwar dan Adam. Kasar Iceland dai wani karamin tsibiri ne da ke Arewacin Atlantic. Majalisar tarayyar.
Rundunar 'yan sandan kasar Afrika ta Kudu (SAPS) ta damke ango da amarya, fasto da kuma sama da 'yan biki 40 sakamakon karya dokar hana walwala ta kasar da...
Gwamnatin kasar Amurka ta sanar da 'yan kasarta da ke son komawa daga Najeriya a kan halin da cibiyar lafiyar kasar ke ciki. Kamar yadda shafin Linda Ikeji ya..
Shugabannin cibiyoyin lafiya na kasar Koriya ta Kudu sun bayyana cewa kwayar cutar coronavirus na iya suma a jikin dan Adam sannan ta sake tashi bayan kwanaki..
Labaran Duniya
Samu kari