Labaran Duniya
Wata mata mai 'ya'ya hudu mai suna Emma Fedigan, ta gaji da zaman gidan mijinta, inda ta fita ta fara soyayya da wani mutumi da matarshi a lokaci daya. Hakan...
Yarinyar mai suna Siti Mastufah Wardah, an kai ta asibiti a Probolinggo dake Gabashin jihar Java a cikin kasar Indonesia, sakamakon wani ciwo da ya kamata...
Cewar abu baya yiwuwa a rayuwa ya zama tarihi a yanzu. Labarin Jessica Cox ya zama haka. Duk da cewa an haifeta ba tare da hannu ba, hakan bai hanata cimma...
Gwamnatin tarayya karkashin hukumar ‘yan Najeriya a kasashen waje ta dauki aniyar kwato hakkin dan kasar, Ibrahim Khaleel Bello wanda aka kashe a kasar Cyprus.
Shirin bayar da tallafin na daga cikin tsarin kamfanin 'Facebook' na rabawa kananan 'yan kasuwa 30,000 a kasashen duniya fiye da 30 tallafin dalar Amurka $100m
Fitaccen dan jarida na kasar Ghana wanda ke aiki da Citi rediyo, Umaru Sanda, ya wallafa wani rubutu a shafinsa na sadarwa dake nuni da yadda rayuwar shi ta...
Har yanzu dai ana ta magana akan halin da ake ciki tsakanin Messi da kungiyarshi ta kwallon kafa ta Barcelona, yayin da ake ta kace-nace bisa rashin masaniya...
Mun ji ceSojojin kasar Mali sun dauki matakin mika mulki ga farar hula amma kafin nan Sojojin da su ka yi juyin mulki su na so su jagoranci kasar har zuwa 2023.
Shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong-Un na kwance babu lafiya, inda kasar ke shirin mika ragamar mulkin kasar ga kanwarsa Kim Yo-Jong, kamar yadda rahotanni
Labaran Duniya
Samu kari