Kwara
Gwamnan jahar Kwara, Abdulrahman Abdulrazak ya bayyana cewa ya sadaukar da albashinsa na watanni 10 domin ganin an dakatar da yaduwar annobar Coronavirus a Naje
Majalisar dokoki ta amince da wani kudiri da ya maida Jami’ar Abubakar Olusola Saraki ta koma Jami’ar Kwara bayan Saraki ya sauka daga mulki.
Bukola Saraki ya ce Jami’an EFCC ba su da hurumin karbe masa gine-ginensa. Saraki ya roki kotu ta maida masa kadarorinsa bayan EFCC ta karbe gidajensa a Kwara.
Wasu wadanda ake zargin 'yan daban gwamnan jihar Kwara Gwamna AbdulRazaq sun hari shugaban jam'iyyar APC na jihar Kwara, Bashir Bolarinwa da sauran shugabannin jam'iyyar. Sun kai harin ne a yammacin Talata.
A ranar Asabar ne mataimakin gwamnan jihar Kwara ya sha da kyar a wajen rufe gasar wasanni da aka yi ta shekarar nan a jihar Kwara. Masu kallo da kuma wasu wakilai sun nemi maboya ne bayan da daliban Nuhu Bamalli Polytechnic da ke
Mun ji cewa wata Ma’aikaciyar Gwamnatin Kwara ta shiga hannun hukumar nan ta EFCC saboda karbar kudin matasa masu neman aiki a gwamnati.
Wata babban kotun tarayya da ke zama a jihar Kwara ta bukaci a tsare mata tsohon kwamishinan kudi na jihar, Ademola Banu a hannun hukumar yaki da rashawa ta EFCC a kan zargin wawurar wasu makuden kudi.
Kamar yadda ya ke cikin wata wasika mai dauke da kwanan watan 20 ga watan Janairun 2020 da aka aike wa Kwamishinan Shari'a kuma Attorney Janar na jihar, Barrista Salman Jawondo, lauyan kamfanin Barrista Ayodeji Ibrahim ya ce a shi
Magu, wanda ya kai ziyarar aiki jihar Kwara, ya bayyana cewa an shigo sabuwar shekara, a saboda haka hukumar EFCC ta sabunta yakin da take yi da karya tattalin arziki kuma za a gurfanar da duk wanda aka samu da alifi. "Zamu gayyac
Kwara
Samu kari