Kwara
Yayin da jam'iyya mai mulki ta ƙasa APC, ke murnar jawo hankalin jiga-jigan PDP suna dawo wa cikinta, a jihar Kwara kuwa rikici ne ya raba jam'iyyar gida biyu.
Yayin da guguwar sauya sheƙa a Najeriya ke kara ragargazan jam'iyyar adawa ta PDP, wani sakaren shirye-shirye a jihar Kwana, ya yi murabus daga muƙamin sa.
Tsagerun 'yan bindiga sun harbe wata mata mai juna biyu, inda suka yi awon gaba da matarsa. Sun nemi a basu kudin fansa Naira miliyan 30, lamari mai wahala.
'Yan bindiga da ake zargin Fulani ne sun hallaka wata mata mai sayar da magunguna, sun yi awon gaba da mijinta, lamarin da ya haifar da firgici tsakanin jama'a.
Mai kamfanin simintin BUA, ya ba da tallafin makudan kudade ga jihohi hudu a fadin Najeriya domin inganta ayyukan kiwon lafiya da rayuwa mai kyau a jihohin.
Rikici tsakanin makiyaya da manoma ya kai ga sare hannun wani manomi a wani yankin jihar Kwara. An ruwaito cewa, makiyayin ya zare adda ya fille hannun manomi.
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun kutsa gidan shugaban fulanin Lamba dake ƙaramar hukumar Asa, a jihar Kwara, suka harbe shi a ƙirji har ya mutu
Wasu yan bindiga a jihar Kwara sun buƙaci a basu ƙuɗi miliyan biyar (N5milion) tare da burodi da lemun kwalba (coca-cola) a matsayin fansan mutumin da suka sace
Mahukunta a Makarantar Sakandare ta Mata na St Claire's Girls Grammar School, Offa, jihar Kwara sun rufe makarantar saboda firgici kan jin wasu muryoyi da ake z
Kwara
Samu kari