Kwankwasiyya
Za ku ji cewa tsohon Gwamnan Kwankwaso ya gana da tsohon Shugaban kasa Jonathan a Abuja. Sanata Kwankwaso ya nemi tabarrukin Jonathan. Kafin nan dama dai tsohon Gwamnan yayi wani zama da tsohon Shugaban kasa Yakubu Gowon.
Mun samu labari cewa tsohon Gwamnan Kano kuma Sanatan Jihar ta tsakiya Rabiu Musa Kwankwaso yayi sallar sa ne a Kudancin Najeriya inda yake cigaba da zagaye domin neman goyon bayan jama’a game da zaben shekarar 2019.
Mun samu labari cewa Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya maidawa tsohon Gwamna Rabiu Musa Kwankwaso martani na kiran sa Mijin Hajiya. Gwamnan ya kalubalanci tsohon Gwamna Kwankwaso ya fadawa Duniya ko shi Mijin wanene.
Za ku ji cewa tsohon Gwamnan Kano watau Rabiu Musa Kwankwaso ya caccaki Gwamna Ganduje a wajen taro. Kwankwaso ya kira Ganduje mijin Hajiya a Katsina. Sanata Rabiu Musa Kwankwaso dai yanzu ya koma Jam’iyyar PDP.
Wasu Jiga-jigan PDP a Jihar Kano sun shirya aiki da Kwankwaso. Abdullai Sani Rogo wanda tsohon Kwamishina ne a Jihar Kano a lokacin Shekarau yayi murna. Jiya dai kun ji wani Hadimin Gwamna Ganduje ya fara tona asirin Kwankwaso.
A cikin satin da ya kare ne Sanatan jihar Kano ta tsakiya, Rabi’u Musa Kwankwaso, da ragowar wasu mambobin majalisar dattijai da ta wakilai ta jawo barkewar cacar baki da cece-kuce a fadin Najeriya. Daga cikin wadanda suka canja
A yayin da dandalin sada zumunta da kafafen yada labarai ke cigaba da kawo rahotanni da ra’ayoyin jama’a a kan canjib shekar wasu ‘ya’yan jam’iyyar APC zuwa PDP, jaridar naij.comm Hausa ta ci karo da wani labara da shafin wata jar
Kun san dai tsohon Gwamnan Kano Rabiu Musa Kwankwaso da wasu manyan ‘Yan Majalisar Kasar su ka tsere daga Jam’iyyar APC su ka dawo asalin Jam’iyyar su ta da watau PDP. An yi bikin jar hula bayan Sanata Kwankwaso ya dawo PDP jiya.
Sanatan Kano na tsakiya watau Rabiu Kwankwaso da wasu manyan Jam'iyyar APC mai mulki sun gana da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari cikin fadar Shugaban kasar na Aso Villa. Shugaban APC Oshimhole yana kokarin hana Kwankwaso barin APC.
Kwankwasiyya
Samu kari