Kwankwasiyya
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigerian People’s Party (NNPP), Senator Rabiu Musa Kwankwaso, ya kai ziyarar ta'aziyya ga mutanen Jihar Ondo kan hari
Za a fahimci akwai kokarin da ake yi na hada-kan ‘yan takaran jam’iyyun adawa na Labour Party (LP) da New Nigeria People’s Party (NNPP) domin a doke APC da PDP.
Za a fahimci kila PDP ta yi wa Tinubu da APC taron-dangi da Jam’iyyun NNPP da LP domin tsoron Peter Obi da Rabiu su kawowa Atiku Abubakar matsala a zaben 2023.
Tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP a zaben fidda gwani na jam'iyyar da aka yi a ranar Laraba.
Nura Khalil da John James Akpanudoedehe za su rikewa NNPP tuta a Akwa Ibom da Katsina, Malam Aminu Ringim zai yi takara a jihar Jigawa, Sule Hunkuyi a Kaduna.
Jam’iyyar NNPP ta samu Sanata bayan ‘Dan Majalisar Bauchi ya yi watsi da APC. An ga Sanata Lawan Yahaya Gumau dauke da takardar takarar ‘dan majalisa a NNPP.
A wata doguwar tattauna, Rabiu Musa Kwankwaso ya dauko tarihinsa a siyasa da yadda ya gawurta har yake neman mulkin Najeriya da irin gudumuwar da ya bada a baya
Matasan da ke yankin Daura a Arewacin Katsina sun yi zama da jagororin Jam’iyyar NNPP na jihar, har aka yarda a marawa Rabiu Kwankwaso baya a zabe na 2023.
Hon. Shamsudeen Bello Dambazau ya fice daga APC zuwa jam’iyyar NNPP mai kayan marmari. ‘Dan majalisar yace ta shi ba ta zo daya da APC ba don haka ya canza gida
Kwankwasiyya
Samu kari