Kwankwasiyya
Amb. Aminu Wali da Sanata Bello Hayatu Gwarzo su na rikici da Shehu Wada Sagagi a kan shugabancin PDP. Wannan rigima ta jawo kowane bangare sun yi zabensu dabam
‘Dan takarar Gwamnan Kano, Muaz Mahaji ya yi alwashi ba zai bada kudi domin a tsaida shi ba, ya ce Gwabnatin da za suyi ba ta shi bace da iyalinsa kurum ba ce.
NNPP ta fitar da mutanen da za su yi mata takara a zaben majalisar dokoki da wakilan tarayya. Baya ga kujerar Gwamna, NNPP za ta nemi kujeru 67 a zaben 2023.
Za a ji yadda Kwankwaso ya kai wa Ibrahim Shekarau fom din takarar sanata a karkashin jam'iyyar NNPP har gida, a yayin taron komawar shi jam'iyya mai kayan dadi
Za a ji yadda NNPP ta zama jam’iyyar adawar da kowa yake marmari a Kano cikin watanni 3. Kin shawo kan rikicin gida ya taimaka sosai wajen ruguza APC mai mulki.
Hon. Abdulmumin Jibrin ya fito shafin Facebook yana nuna farin cikinsa bayan ya sauya-sheka. Tsohon ‘dan majalisar ya nuna yanzu yake iya barci ido a rufe.
Sanata Ibrahim Shekarau, mai wakiltar Kano ta Tsakiya ya fita daga jam'iyyar APC mai mulki a kasa koma NNPP mai kayan marmari, rahoton aminiyya. Tsohon gwamnan
Sabuwar rigima na neman barkewa a tafiyar APC, Abdullahi Ganduje ya kira taro yau. Murtala Garo bai ji dadin sasantawar da Gwamna ya yi da Sanata Barau ba.
Shugaban jam’iyyar hamayya ta NNPP, Farfesa Rufai Ahmed Alkali, ya ce jam’iyyarsu da ake yi lakabi da mai kayan marmari za ta ba mutane mamaki a zaben 2023.
Kwankwasiyya
Samu kari