Kwankwasiyya
Sanata Mohammed Adamu Bulkachuwa ya koka a kan yadda abubuwa suka faru da APC a jihar Bauchi, Sanata Bulkachuwa ya yi bayanin dalilin hana shi zarcewa a 2023.
Kungiyar Southern and Middle Belt Leaders Forum (SMBLF) ta nuna za ta tsoma bakinta a game da zaben shugaban kasa da za ayi a 2023 domin ceto mutanenta a kasa.
Farfesa Ango ya ce Farfesa Yemi Osinbajo da Mohammed Hayatuddeen za su fi cancanta da shugabanci, ya soki Atiku da Tinubu, yana mai yabawa su Obi da Kwankwaso.
Mun tattaro wadanda da suka yi wa Peter Obi mugun baki, su ka ce ba zai mulki Najeriya a 2023 ba. Irinsu Ejika Mbaka sun zargi Peter Obi da cewa yana da rowa.
Abdulmumin Jibrin ya ce idan jam’iyyar NNPP ta hade da LP, Rabiu Kwankwaso za a ba takara. Shi ma Peter Obi zai hakikance a kan shi zai rike tikitin 2023.
A ranar Lahadin nan ne Yakubu Ajaka ya yi bayanin makomar Jam’iyyar NNPP da takarar Peter Obi da abin da zai faru da Atiku Abubakar a zabe mai zuwa na 2023.
Mun samu labari cewa za ayi kus-kus tsakanin Gwamna Wike da ‘Dan takaran PDP, Rabiu Kwankwaso. Kwankwaso yana neman wanda zai zama abokin takararsa a 2023.
‘Danuwan Buhari ya tabbatar da cewa ya zauna da Jam’iyyar Kwankwaso. Fatuhu Muhammad yake cewa ‘yan jam’iyyar NNPP su na tuntubarsa domin sun san darajarsa.
A halin yanzu kwanaki 20 su ka rage, a gama duk wani lissafi. Dr. Doyin Okupe ya tabbatar da cewa ana bakin kokarin ganin Jam’iyyar LP da NNPP sun hada-kai.
Kwankwasiyya
Samu kari