Kwankwasiyya
Tsohon mai neman takarar shugabancin kasa na jam'iyyar NNPP, Olufemi Ajadi Oguntayinbo, ya zama ɗan takarar gwamna na jam'iyyar a Jihar Ogun. Daily Trust ta gan
Suleiman Othman Hunkuyi ya yi alkawarin zai maido Sarakunan da aka cire. Nasir El-Rufai ya cirewa Hakimai 313 da Masu unguwanni 4, 453 rawani a Yunin 2017.
Abuja - Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, Rabi'u Kwankwaso, ya taya Mai Alfarma Daniel Okoh Murna zama sabon shugaban kungiyar
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, a ranar Juma'a ya ziyarci Ilorin, Jihar Kwara don neman albarka daga Sarkin Ilorin, Al
Shugabannin jam’iyyar NNPP daga jihar Neja sun taru, sun bukaci a hana Yahaya Ibrahim Mohammed Sokodeke shiga takarar Gwamna. Lamarin har zai iya kai wa kotu.
Shugaban NNPP na Katsina yace bai kamata Atiku Abubakar da Bola Tinubu suyi takara ba. Sani Litti yayi wannan kira da ya zanda da manema labarai a Katsina.
Isaac Idahosa yace NNPP da Rabiu Musa Kwankwaso za su girgiza mutanen kasar nan, yace Rabiu Kwankwaso yana neman shugabanci ne domin magance matsalolin kasar.
Za a samu labari Makonni bayan haduwa da Peter Obi, Ango Abdullahi ya yi zama da Rabiu Kwankwaso. Gidan Magajin Rafin Zazzau da ke unguwar GRA ya cika a ranar.
Za a ji shugaban jam’iyyar NNPP a Katsina ya yi kira ga Mai girma Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ajiye mulki, Jam’iyyar NNPP ta koka kan batun tsaro.
Kwankwasiyya
Samu kari