Kwankwasiyya
Labarai da ke dakin watsa labarai na naij.com sun tabbatar da cewar mambobin PDP, tsagin Kwankwasiyya, a jihar Kano sun fusata tare da fara kona katinsu na jam'iyyar saboda canja sunan Abba K. Yusif, dan takarar Sanata Rabi'u Musa
Da yake magana a yau, Talata, a madadin ragowar 'yan takarar kujeru daban-daban a jihar Kano, Doguwa ya bayyana zaben da aka yi a gidan Kwankwaso da cewar haramtacce ne da bashi da matsuguni a tsarin dokar jam'iyya. Kazalika ya za
Haka zalika shima tsohon mataimakin gwamnan jahar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar ya yanke wannan tikiti na tsayawa takarar gwamna a babban ofishin jam’iyyar PDP dake Abuja, duk da umarnin da jagoran Kwankwasiyya ya bayar.
Za ku ji cewa tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana abin da ya sa ya tsaida Abba Kabir Yusuf a matsayin ‘Dan takarar Gwamna a karkashin Jam’iyyar PDP a lokacin da ya kawo ziyara zuwa Jihar Kano.
Mun samu labari cewa 'Dan takarar Gwamnan Jihar Kano Malam Salihu Takai yana nan a kan bakan sa na samun tikitin Jam'iyyar adawa ta PDP a zaben 2019 duk da Kwankwaso ya nuna wadanda yake so a zaben da za ayi na 2019.
Majiyar mu dake da kusanci da Farfesa Hafizu ta sanar da mu cewar yanzu haka Farfesan yana Kaduna wurin tantance 'yan takara. Hafizu ya yanke shawarar tsayawa takarar ne domin biyayya ga Kwankwaso. Da farko Hafizu bai amince da bu
Zabin Gawuna a matsayin sabon mataimakin gwamnan na Kano, ya bawa wasu jama’a da dama mamaki saboda an yi tsammanin Ganduje zai fitar da mataimaki ne daga cikin manyan ‘yan siyasar da suka canja sheka tare da Shekarau daga PDP
Sai dai wannan sabon tabarbarewar dangantaka tsakanin magoya bayan Kwankwaso da na Shekarau ya samo asali ne tun bayan ficewar Malam Ibrahim Shekarau daga jam’iyyar PDP, inda ya fada APC bayan Rabiu Kwankwaso ya shiga PDP.
Sanannanun matasa mabiya kuma yan gani kashenin Kwankwasiyya sun bayyana rashin amincewarsu da takarar tsohon mataimakin gwamnan jahar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar, wanda shi ake ganin Rabiu Kwankwaso ke kokarin tsayar da shi.
Kwankwasiyya
Samu kari