Kungiyar Izala
"Bamu ankara sai ganin daruruwan matasa mu ka yi dauke da sanduna da makamai su na ihu "an fara", amma sai jagororin al'umma su ka tsaya kai da fata don ganin ba a samu barkewar rikicin ba ta hanyar tsawatar wa matasan kafin karas
Sanarwar na kunshe ne cikin wata takarda da shugaban kwamitin harkokin addinin Islama kuma wazirin sarkin Musulmi, Farfesa Sambo Wali, ya sanyawa hannu, tare da bayyana cewar sun fitar da sanarwar ne sabida da rashin samun rahoto
Ita dai wannan gasar ita ce irinta ta farko a tarihin Kungiyar tun bayan kafuwar ta, kimanin shekaru arba'in. Taron ya samu halartar manyan malamai daga sassan kasar nan. Ana gudanar da wannan taron ne karkashin kulawar Daraktan
Rahotanni sun kawo cewa a yau Juma’a, 23 ga watan Fabrairu, an kaddamar da wani sabon masallacin Juma’a a garin Kontagora dake jihar Niger. Tsohon Sakataren mulkin soja na zamanin Abacha, Janar Seed mai Ritaya ne ya gina masallaci
Rahotanni sun kawo cewa shugaban zauren malamai na kungiyar Izala na kasa Sheikh Sani Yahaya Jingir yayi adawa da kudirin kafa yan sandan jihohi. A cewarsa hakan wani tsari ne na son raba kawunan Najeriya zuwa Kaman wata kasa-kasa
Wani dan majalisar tarayya, Ahmad Idris Maje ya mallakawa kungiyar Izala wani katafaren masallaci da ya gina a jihar Plateau. Ahmad ya kasance an majalisa dake wakiltan mazabar karamar hukumar Wase na jihar Plateau a majalisa.
Shugaban kungiyar Izalatul-Bid'a-Wa-Iqamatus-Sunnah da aka fi sani da Izala, Bala Lau, ya zama sabon shugaban kungiyar Izala ta nahiyar Turai bakidaya. Kungiyar Izala reshen Turai, ta gayyaci Lau kuma ta nada shi matsayin shugaba.
Kaakakin rundunar Yansandsan jihar ASP Abubakar Dan-Ina ya tabbatar da faruwa lamarin, inda yace tuni an aika da jami’an rundunar Yansanda don tabbatar da zaman lafiya, sai dai ko da isarsu, sai wani bangare na jama’an suka fada m
An ba wadanda suka ji rauni kulawa sakamakon harbin bindiga a wani asibitin kudi dake Sarkin Pawa hedkwatar karamar hukumar da kuma abitin gwamnati dake Gwada yan kilomita kadan daga garin Guni inda rikicin ya barke.
Kungiyar Izala
Samu kari