Kiwon Lafiya
Game da rahotanni, ana yin jabun kwan kajin ne da sinadarin calcium carbonate, paraffin wax da gypsum powder. wadanda ke iya halaka lafiyan mutum.
A yayin da sinadarin ya wuce yadda ake bukatar shi a jikin dan adam, a lokacin ne mutum zai fara fuskantar matsaloli ga lafiyar sa iri iri kamar su hawan jini
Kanunfari na daya daga cikin abubuwan da muke amfani da su a matsayin sinadaren kamshi a cikin abinci ko abun sha.
Kayan marmari su na matukar amfani ga jikin Dan Adam. Daga cikin masu irin wannan amfani akwai Abarba. Abarbara na gina jiki kuma yana maganin cututtuka.
NAIJ.com dai ta tattaro cewa Wata babban likita mai suna Adefunke Babatola, da muka tattauna da ita akan ta bamu bayanai akan alamomin cutar tace “ Cutar yana
Lafiya uwar jiki, a halin da muke ciki a yanzu cutar daji tana daga cikin cututtuka da ke addaban mutane a fadin duniya a yanzu.
kungiyar kiwon lafiya ta duniya (WHO) ta bayyana cewa kasar najeriya ka iya kamuwa da cutar Zika, wata cuta ce da cizon Sauro ke haddasa ta
Kiwon Lafiya
Samu kari