Kiwon Lafiya: Sassan jiki 8 da barasa ke yiwa lahani
Kasancewar barasa akwai dadin dandano a baka da kuma harshe, hakan bai sanya ta tsarkaka da illata masu ta'ammalli da ita ba, ta yadda a wani sa'ilin take rugu-rugu da dukkan wata garkuwa ta lafiya da jikin dan Adam yake da ita.
A yau jaridar Legit.ng ta kawo muku jerin wasu cututtuka da sassan jiki da Barasa ke yiwa lahani kamar haka:
1. Kwakwalwa
2. Hanta
3. Makoshi
4. Baki
5. Mama
6. Zuciya
7. Hanji
8. Koda
KARANTA KUMA: Ba bu jam'iyyar PDP ba bu kayan ta a jihar Katsina - Oyegun
Shan barasa ya kan sanya cututtuka da suka hadar da cutar Daji, hawan jini, mutuwar barin jiki da kuma karya garkuwar jiki.
Legit.ng ta kuma ruwaito cewa, akwai wasu sirrakan kiwon lafiya masu tarin yawa da Dabino ya kunsa.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng