Jerin kasashe da suka fi kowa yawan masu kanjamau cikin al ummarsu - Hukumar Lafiya ta Duniya
- Cutar Kanjamau babbar barazana ce ga al'umma
- Wannan shine jerin sunayen kasashen da hukumar lafiya ta duniya ta fitar
- Najeriya tana da kashi 2.9 cikin 100
Cutar Kanjamau tana daya daga cikin manyan cututtuka da suka addabi al'umma, sannan kuma daya daga cikin cutar da ta bawa masana wahala wurin samo maganin ta. Wannan shine jerin jadawalin kasashen da hukumar lafiya ta duniya ta fitar, wadanda suka fi kowa yawan masu kanjamau a cikin al'ummarsu.
DUBA WANNAN: Mai Rusau: El-Rufai ya bukaci jam'iyyar APC ta kalubalance shi a kotu
Kasar Swizland kashi 27.2 cikin 100
Kasar South Afrika kashi 18.9 cikin 100
Kasar Zimbabwe kashi 13.5 cikin 100
Kasar Kenya kashi 5.4 cikin 100
Kasar Najeriya kashi 2.9 cikin 100
Kasar Brazil kashi 0.6 cikin 100
Kasar Indonesia kashi 0.4 cikin 100
Kasar Faransa kashi 0.4 cikin 100
Kasar Argentina kashi 0.4 cikin 100
Kasar India kashi 0.3 cikin 100
Kasar Italy kashi 0.3 cikin 100
Kasar Sweden kashi 0.2 cikin 100
Kasar Ireland kashi 0.2 cikin 100
Kasar Australia kashi 0.1 cikin 100
Kasar Pakistan kashi 0.1 cikin 100
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng