Kiwon Lafiya
Warin baki cuta da ka iya kama kowa, sai dai ance babu wata cuta da ba a iya magance ta. Da yawa daga cikin mutane masu fama da warin baki, shiga cikin abokai k
Abincinka garkuwar ka: Abinci na taka muhimmiyar rawa ga jiki da lafiyar mutum. Cin abinci mai kyau da inganci na iya bawa jiki da lafiya kariya daga cututtuka
Shan shayi yana kara juriya ga ma su motsin jiki. Binciken masana ilimin kumiyya ya bayyana cewa, akwai sunadaran antioxidants a cikin shayi da suke sanya kuzar
Rake wani kara ne mai gabbai kuma cikin sa totuwa sai dai wannan totuwa ta kunshi ruwa wanda ake amfani da shi wajen samar da sukari a kamfaninnika daban-daban.
Binciken, wanda aka buga a mujallar Science Translational Medicine, ya bayyana cewa, za a iya gano ciwon daji a mafi yawan mutanen da ke dauke da ita a mama, ha
Jama’a da dama sun saba da yin sakace a yayin da suka ci nama, ko duk wani abinci dake makalewa a baki, kamar ko da lokutan Sallah, ko wani lokaci....
Alfanu da falalar shayar da jarirai nonon uwa zalla ga jikin jariran, nonon uwa na samarwa da jarirai garkuwa daga kwayoyin cutuka na farko da kan kama yara
Tafarnuwa ba ta tsaya wajen karin dandano ga abinci kadai ba, domin ta na da adadi na fa'idoji na magani a jikin dan Adam. A yau shafin NAIJ.com ya kawo muka mu
Alamu 10 na farko-farko da wadanda suka kamu da kanjamau kan fara ji. Da yawa daga masu cutar kanjamau sun ara ne da jin wasu, ko duka daga wadannan alamomi
Kiwon Lafiya
Samu kari