Nau'ikan Cututtuka 10 da Ganyen Mangwaro ke kawar wa
A yayin da kullum ake kara nazartar ilimin kiwon lafiya a fadin duniya, binciken kwararru ya tabbatar da wasu nau'ikan cututtuka da dama da ganyen mangwaro ke kawar wa matukar an yi amfani da shi ko kuma sarrafa shi ta hanyar dace.
Da sanadin wannan binciken ilimi, Legit.ng ta kawo muku jerin nau'ikan cututtuka 10 da ganyen mangwaro ke kawar wa a jikin dan Adam:
1. Ciwon Suga
2. Cutar kasala da mutuwar jiki
3. Cutar hawan jini.
4. Cututtukan da suka shafi koda da hanta.
KARANTA KUMA: Sarakunan gargajiya 5 mafi tarin dukiya a Najeriya
5. Matsalolin tashoshin numfashi.
6. Cutar Atini
7. Kaikayin kunne
8. Ciwon konuwa.
9. Cutar shakuwa da matsalolin makoshi.
10. Murdewar Ciki.
Jaridar Legit.ng ta kuma kawo muku takaitaccen tarihin shahararren Maginin nan na garin Zazzau, Muhammadu Durugu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng