Kiwon Lafiya
NAIJ.com ta samu rahoton cewa wani matashi mai shekaru 25 ya yanke jiki yam utu bayan ya sha wasu kwayayoyi da ake zargin kwayoyin Taramol ne Al’amarin ya faru a yankin Abaraka dake karamar hukumar kudncin jihar Delta.
A wani sabon bincike da aka gudanar a kasar Australia kuma aka wallafa a mujallar Heart Lung and Circulation ya bayyana cewa sunadarin Vitamin D ya kan iya taimakawa wajen hana kamuwa da wata matsala ta ciwon zuciya bayan ta buga.
Shi dai wake yana daya daga cikin nau'ikan kayan abinci na hatsi da a turance ake ce da su Legumes tare da sunan su na kimiyya kuma yake Fabaceae. Wannan hatsi yana da tarin sirrika ga lafiyar dan Adam sakamakon arzikin sundarai.
Wani kwararren likitan Koda, Long John Adonye, ya bayyana cewa yawan ta'ammali da magunguna daban-daban, gishiri da sunadarai a abinci su kan haddasa ciwon koda ga dukkan jinsi na mata da maza kamar yadda bincike ya tabbatar.
Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu ya bayyana cewa, Najeriya ta fara kafa tuta wajen wadatar shinkafa yayin da samun wannan hatsi ya haura daga tan miliyan 5.7 zuwa tan miliyan 17 cikin shekaru biyu da rabi kacal da suka gabata.
A wani sabon bincike da aka wallafa a mujallar JAMA Neurology, masana ilimin kimiya sun bayyana cewa, yawaitar baccin rana alama ce da take nuna cewa dattijai na fama da cutar Alzheimer's mai kone duk wani tunani na kwakwalwa.
Kashu ya kunshi wasu ababe na gina jiki da yake da arzikin dumbin sunadarai da suka hadar da; Calcium, Copper, Magnesium, Iron, Phosphorus, Potassium, Zinc, Sodium, Vitamin C, Alpha-tocopherol, Riboflavin, Niacin da Folate.
Da yawan mutane suna da masaniyar amfanin Gwaiba ga lafiyar su. Sai dai kamar yadda bincike masana ya bayyana ba kowa ya san sirrikan da ganyen Gwaiba ya kunsa wajen kiwatar lafiya sakamakon sunadarai dake tattare cikin sa.
Kasancewar Shinkafa ta zamto gama-gari a fadin duniya, domin kuwa abu ne mai wuya a rasata a gidan Talaka da mai kudi sakamakon yadda al'ummar duniya suka kafa mata kahon zuka na ta'ammali da ita kusan kowace rana zata hudo kai.
Kiwon Lafiya
Samu kari