Kiwon Lafiya
Alayyahu wani koren ganye da ake amfani da shi a sassa daban-daban a fadin duniya wanda kowa na iya saye saboda rashin tsada ta fuskar kudi. Ya kuma samo asali
Riɗi ya na daya daga cikin nau'ukan abinci da ake amfani da su dubunnan shekaru da suka gabata. Bincike ya bayyana cewa, shukar riɗi ita kadai ce shukar da ta j
Da yawan mutane su kan dauki Kabewa a matsayin kayan abinci mai karawa miyar taushe yawa da dandano, sai dai Kabewa ta wuce matsayar da yawan al'umma suka ajiye
NAIJ.com cikin bankade-bankaden ta, ta yi mamakin binciko wasu sirraka da ganyen Ayoyo ya kunsa, wanda wasu kance ganyen lalo, inda yarbawa kan kira shi da Ewed
Tsamiya wani itace ne dake tattare da gardi da kuma tsami ta fuskar dandano, kuma ana amfani da ita a fannukan magunguna da kayan abinci. Tsamiya itacen bishiya
Ku na sane cewa Masana sun yi rubutu game da illar gishiri da yawa ga mutum. Akwai mutane 3 da musamman sai sun bi a hankali wajen shan gishiri a Duniya.
Bincike: Yawan kananan yara masu teba na karuwa a duniya. Yawan kiba ya kan iya janyo ciwo a jikin dan adam. Yara masu kiba har su girma sukan girma da kibarsu
Cutar daji wato Kansar nono ya yawaita a tsakanin mata a wannan zamani. Don haka ya na da kyau ko wace mace ta san yadda zata nisanta kan ta daga kamuwa da shi.
Ganda ko Bomo, kamar yadda kabilun kudu ke cewa, fatar dabba ce da aka jiqa aka kumbura, ake sanyawa a miya, domin a kara yawan nama, kuma daga shanu take
Kiwon Lafiya
Samu kari