Kiwon Lafiya: Hanyoyi 4 na gargajiya na magance kamuwa da manyan cutukan saduwa

Kiwon Lafiya: Hanyoyi 4 na gargajiya na magance kamuwa da manyan cutukan saduwa

- Abin ci guda hudu da ke maganin cutukan da ake samu ta hanyar jima'i da cutuka masu wuyar magani.

- Nasan kunsan cutukan da ake dauka ta hanyar jima'i suna da wuyar magani

- Sinadaran abinci ne guda hudu wadanda zasu taimaka gurin yakar cutukan da ake dauka gurin jima'i kamar gonorrhea, staohaureus, herpes da UTI

Abin ci guda hudu da ke maganin cutukan da ake samu ta hanyar jima'i da cutuka masu wuyar magani.

DUBA WANNAN: Tsakanin Daurawa, 'yan hakika da diyar Gwamna

Nasan kunsan cutukan da ake dauka ta hanyar jima'i suna da wuyar magani.

Sinadaran abinci ne guda hudu wadanda zasu taimaka gurin yakar cutukan da ake dauka gurin jima'i kamar gonorrhea, staohaureus, herpes da UTI.

1. Tafarnuwa:

Kiwon Lafiya: Hanyoyi 4 na gargajiya na magance kamuwa da manyan cutukan saduwa
Kiwon Lafiya: Hanyoyi 4 na gargajiya na magance kamuwa da manyan cutukan saduwa

Tafarnuwa dai sananna ce ga mutane da yawa kuma tana yaki da kwayar cutar bacteria, fungi da Virus. Akwai tabbacin cewa tana kara garkuwar jiki. Domin amfana da wannan garabasa, zaka iya cin daya zuwa biyu na tafarnuwa a rana.

2. Zuma mai kyau mara hadi:

Kiwon Lafiya: Hanyoyi 4 na gargajiya na magance kamuwa da manyan cutukan saduwa
Kiwon Lafiya: Hanyoyi 4 na gargajiya na magance kamuwa da manyan cutukan saduwa

Zuma ana amfani da ita domin magani a karni da dama da suka wuce. Ana girmana ta ne sakamakon yaki da bacteria da takeyi domin akwai sugar mai yawa cikinta, hydrogen peroxide, methylglyoxal da peptide wadanda ake samu a kashin Zuma.

3. Man Kwakwa:

Kiwon Lafiya: Hanyoyi 4 na gargajiya na magance kamuwa da manyan cutukan saduwa
Kiwon Lafiya: Hanyoyi 4 na gargajiya na magance kamuwa da manyan cutukan saduwa

Man kwakwa na da karfin yakar fungi, bacteria da virus sannan ana amfani dashi a matsayin man shafawa.

4. Citta:

Kiwon Lafiya: Hanyoyi 4 na gargajiya na magance kamuwa da manyan cutukan saduwa
Kiwon Lafiya: Hanyoyi 4 na gargajiya na magance kamuwa da manyan cutukan saduwa

Citta tana hana yaduwa kuma tana kashe kwayoyin cuta. A wani bincike da akayi na gane amfanin Citta ga kwayar cutar staphylococcus,Citta ta zamo kan gaba gurin yakar kwayar cutar. Citta na maganin cutukan da suka danganci numfashi.

A hada wadannan sinadarai a abinci don yakar cutuka masu wuyar magani.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng