Kiwon Lafiya
Kamar yadda yake a wannan zamani da zaran an gano mutun dauke da goro yana cit oh, jama’a zasu fara yi masa kallon bakauye ko kuma wanda bai waye ba. Mafi aksari anfi sanin tsoffin mutane da kauyawa da ta’ammali da goro.
A wani bincike da aka gudanar a jami'ar babban birnin Philadelphia na jihar Pennsylvania dake kasar Amurka, masana kiwon lafiya sun bayyana cewa, kananan yara dake cin kifi koda sau guda a cikin mako yana kara musu kaifin basira t
Sabon salon samari da 'yan mata, musamman a arewacin Najeriya, shine na shan tabar shisha, a wani tulu mai ruwa, wadda masana suka ce shan ta yafi shan sigari
Wani ma’aiakacin asibitin gwamnatin dake Gasau baban birnin jihar Zamfara Abubakar Danladi ya ce a shakarar 2016 jihar Zamfara ta rasa mata masu juna biyu guda
Shin ta yaya wanda bai je makaranta ba zai sayar maka da maganin bature, ya zama likita, ya zama famasist, ya zama Nas, duk da jarin 5000? Karatun shekaru 17
Ciwon zuciya na nufin gazawar zuciyar wajen aika jini ga sassan jiki kamar yadda sassan jikin ke bukata. Ciwon zuciya kan iya samo asali daga hawan jinin da ba
Kungiyar Kula da harkan kiwon lafiya na duniya WHO ta ce kashi 66 na magungunar jinyar zazzabin cizon sauro Malaria a kasashen dake taso wa jabu ne inji WHO
Gwamnatin tarayya ta umarci asibitocin gwamnati ta rika yi wa matan da ke fama da cutar yoyon fitsari aiki kyauta Sanarwar ya fito daga ofishin ministar kiwon
Kana da labari cewa ashe kwanciya ta rub-da-jiki yana da aibu ga lafiya dama. Bincike ya nuna cewa nauyin mutum yana wuyar sa ne don haka dole a guji kwanciyar.
Kiwon Lafiya
Samu kari