Kiwon Lafiya
Wannan binciken da masana kiwan lafiya suka gudanar ya bayyana cewa, akwai yiwuwar kasar Najeriya za ta afka cikin matsanancin kangin na gurbacewar ruwan shan ta a wasu lokuta na nan gaba masu gabatowa muddin ba a dauki mataki ba.
A wata hira da tayi da gidan jaridar PUNCH NG, mawakiyar ta jinjinawa mahaifiyarta bisa goyon bayan ta kan sana'arta ta kade-kade. Ta ce, da yawa cikin y'an uwanta ba sa son sana'ar da take, in banda mahaifiyarta. A irin tarbiyya
Daga cikin irin wadannan bacteriya da ma kuma viruses da fungus, watau funfuna, wadanda suma suna kawo irin nasu cututtukan. E. Coli, bacteriya ce da take kawo da har zai kai ga zawon jini. Salmonella Typhi ke kawo zazzabni taifot
Wasu masu binciken kimiyya a sashen karatun halitta a jami'ar kudancin California sun tabbatar da cewar azumin kwanaki uku (sa'o'i 72) yana sabunta garkuwar jikin dan Adam duk tsufansa. Masu binciken sun bayyana wannan sabon ilimi
Cancer tana iya kama ko wane bangare na jikin dan adam hakan yana faruwa idan jinin wurin ya gaza yin aikin sa, hakan yakan janyowa jiki ya kasa aikin daya kamata. Ita cancer akan iya maganin ta, domin kuwa anyi wa mutane da yawa
Binciken har ila yau ya bayyana cewa lokacin da ruwa shan ruwa yafi amfani a jikin dan adam shine lokacin da mutum ya farka da safe kafin ya yi kalaci. Kuma ana bukata ne mutum ya sha dai-dai yadda jikinsa ke bukata domin rashin r
A yayin da ake samun daidaikun mutane masu fama da matsala ta gafin jiki da kuma doyi, wani sabon binciken kiwon lafiya da yau NAIJ.com ta kawo muku ya bayyana yadda wasu nau'ikan abinci ke kawar da wannan matsala ta wari.
Yanzu haka an gano cewa amfani da na’urar dumama abinci da ake yin a zamani yana jawo cututtuka ga mutum. Daga ciki akwai jawo kansa da matsalar rashin haihuwa da kuma kashe kwayoyin garkuwan jikin mutum da yake yi.
Wani sabon salon yaki da zazzabin cizon sauro ya fito. Zazzabin cizon sauro ita ce cutar da ta fi kisa a yankin Afirika. A yayin da masana suka yi bincike sun gano maganin dake sa jinin dan'adam ya zamo guba ga sauro tare da...
Kiwon Lafiya
Samu kari