Kiwon Lafiya
NAIJ.com ta ruwaito an gudanar da wani taro a birnin Paris na kasar Faransa na mutanen da suka fi tsawo a Duniya, wanda ya samu halartar akalla sanannun dogayen mutane guda goma sha biyu da suka fito daga sassan kasashen Duniya.
Masana da likitoci sun dade ta ganowa cewa shan tabar cigari na yiwa huhun dan-adam lahani tare da janyo cutar daji sai dai a yanzu wata sabuwar bincike ta kara bankado wasu ilolin da tabar cigarin ke yiwa dukkan jikin dan-adam.
Kamfanin MTN zai biya tarar N5,000,000 ga gwamnatin Najeriya ta hannun NCC muddin aka same shi da laifin sake sace wa kwastomomi bayan sun sanya kati a wayoyinsu na salula. Satar tana zuwa ne ta hanyar sayen data ko waka ko wasu
Ministan harkokin kasashen waje na kasar Saliyo, Allie Kabba ya nemi tallafi daga Najeriya a fannin ilimi, kiwon lafiya da makamashi. Mr. Kabba ya yi wannan rokon ne a ranar Laraba a Abuja yayin da ya ziyarci takwaransa na Najeriy
Babban direktan wata kamfanin bincike da sarrafa magunguna ta Pax Herbal Clinic and Research Laboratories, Rev. Anselm Adodo ya ce kamfaninsa ta sa hannu a wata yarjejeniya da wasu jami'o'i uku a Najeriya don fara gabatar da karat
Wadda ke jagorantar muhuwarar, Mrs. Apaifi ta ce "A kasar nan tsakanin watan Janairu - Disambar 2015, an samu marasa lafiya 1,044 da aka yiwa magani a asibitoci 11 a kasar nan a karkashin wani shirri na sanya ido kan yaduwar cutut
Allah ya kawo mu lokacin damina na wannan shekarar, galibin magudanun ruwa sun toshe saboda rashin kwashe su da ba'ayi kuma ciyayi sun fara tsira a harabar gidajen mutane. Lokacin damina dai yanayi ne da wasu cututukan da kan iya
Ciwon gyambon ciki (ulcer) matsala ce wadda mutane da dama ke fama da ita, wata kwayar hallita mai tarewa a hanjin mai suna H. Pylori ne ke janyo cutar ko kuma yawan shan magungunan kashe zafin jiki (NSAIDS) wanda sukan sanya fata
Rahotanni da sanadin shafin jaridar The Guardian sun bayyana cewa, a shekarar 2016 da ta gabata ne, a kayi gaggawar garzayawa da wata yarinya zuwa wani asibiti bayan kwanaki uku da kwankwadar koren shayi a kasar Birtaniya.
Kiwon Lafiya
Samu kari