Kiwon Lafiya

Illoli da amfanin shan rake ga Mata ma su juna biyu
Illoli da amfanin shan rake ga Mata ma su juna biyu
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Da yawan mata da ke dauke da juna biyu na yawan tambayar ko akwai wani amfani a tattare da shan rake yayin da ciki ya fara tsufa? Shin ko babu matsala mace mai juna biyu ta ke shan rake? Ko shan rake na taimakon jaririn dake ciki

Amfanin cin ayaba ga namiji
Amfanin cin ayaba ga namiji
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Bayan kasancewar ta abinci maras maiko, ayaba na taimakon aiyukan halittun jikin mutum da su ka hada da; cire kitse maras amfani daga jikin mutum, tana inganta aikin kwakwalwa ta hanyar kara ma ta karfi, sannan tana saka jiki sama

Illoli 5 da ke tattare da cin namijin goro
Illoli 5 da ke tattare da cin namijin goro
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Namijin goro (Garcinia kola; a kimiyyance) dan itaciya ne da ke da tasiri wajen warkar da cututtuka da dama. Sai dai duk da wannan amfani da namijin goro ke yi, yana da illoli da kan iya yiwa jiki lahani. Ga wasu daga illolin da