Kiwon Lafiya
Ga masu neman hanya mafi sauki don inganta rayuwar su da kuma lafiyar su fiye da komai, shan ruwan lemun tsami a farkon kowace safiya abu ne mai sauki da mutum zai rinka yi kuma zai yi tasiri wajen lafiya managarciya.
Hanta da Koda suna bukatar wadataccen ruwa a jikinsu don haka yayin da bawa ya zama yana amfani da ruwa mai sanyi zai zamo su kuma suna cutuwa ta yanda aikinsu zai fara raguwa inda haka ke jefa mutum cikin matsala.
Binciken masana nazari a kan kiwon lafiya ya bayyana amfanin citta a jikin dan Adam. Tun tsawon shekaru sama da 4, 700, mutanen kasar Sin da Indiya ke amfani da citta wajen magance cututtuka daban-daban.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito an karrama wata mata a jahar Kaduna wanda ta ciri tuta a tsakanin iyaye mata a jahar ta bangaren kwarewa wajen iya da shayar da jariransu na tsawon lokaci.
Binciken manazartar kayan ci da sha wato Nutritionist ya tabbatar da cewa ta'ammali da tafarnuwa na da matukar amfani wajen inganta kiwon lafiyar dan Adam. Cikin alfanun cin tafarnuwa akwai kara karfin kuzari ga ma'aurata.
Da yawan mutane su na da masaniyar amfani gwanda ga lafiyar su sai dai 'yan kalilan ne suke da ilimi akan alfanin ganyen itaciyar Gwanda. Ganyen ya na dauke da sunadarai dake kawar da cututtuka irin su ciwon daji da makamantansu.
A kalace-kalacen da muka yi daga jaridar Guardian, mun bankado wasu muhimman tasirai gami da arzikin da Mai Duka ya sanya cikin Ganyen Mangwaro wadanda ke da matukar amfani ga lafiyar dan Adam wajen kawar da cututtuka da dama.
Dakta Zakari wanda ya kasance Farfesan nazarin cututtuka, ya ce tawagar kwararrun likitoci na asibitin wanda aka fi sani da asibitin Mallam, sun gudanar tiyatar dashen koda ta baya-bayanan ne a watan Agusta.
Sanannen abu ne cewa ciwon ciki wani ciwo ne da yake yawan samun mutane da dama a cikin al’umma, sai dai yawancin abinda ke janyo ciwon ciki ba wani babban lamari bane, don haka kana iya maganceshi cikin sauki ta hanyar amfani da
Kiwon Lafiya
Samu kari