Kiwon Lafiya
Gwamnan Jihar Imo Hope Uzodinma ya ce ba zai kebewa jama’a saboda gudun kamuwa da Coronavirus ba. Uzodinma ya na cikin wadanda su ka hadu da Abba Kyari kwanaki.
Kasa da sa'o'i 24 bayan gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da rufe kasuwanni a jihar, hukumar habaka kasuwanni ta Kaduna ta fara feshin maganin kashe kwayoyin COVI
Ministoci takwas ne da suka hada da mace daya tare da wasu manyan jami'an gwamnati ne a ranar Laraba aka dauka jininsu don gwajin cutar COVID-19. Akwai karin mi
Fadar gwamnatin jahar Nassarawa ta fitara da sanarwa game da sakamakon gwajin da jami’an hukumar kiyaye yaduwar cututtuka ta Najeriya, NCDC ta gudanar a kan gwa
Rahotanni sun bayyana cewa filin wasan Maracana ya zama wajen jinyar masu Coronavirus da ta kashe mutane fiye da 25. Maracana zai zama wajen kula da Jama'a.
Dr. Toyin Saraki ta dauko rikakkun Masana daga kasar waje domin taimakawa Najeriya, Saraki ta tattaro masana daga Landan zuwa Najeriya a kan annobar COVID-19.
NAF ta fara jigilar kayan tallafin ne daga filin tashi da saukar jiragen sama na kasa da kasa, Murtala Mohammed International Airport (MMIA), da ke jihar Legas
Tun bayan barkewar annobar cutar coronavirus a fadin duniya, gwamnatoci da hukumomi ke bawa jama'a shawarar su killace kansu tare da kauracewa wuraren taron jam
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Abba Kyari ya dade a cikin kwamitin gudanarwar jaridar ThisDay, sai dai koda yake an tabbatar da kamuwar tasa, majiyoyin sun shaida
Kiwon Lafiya
Samu kari