Kiwon Lafiya
A jiya aka ji cewa mutane 10,946 da ke jinya a gida sun samu lafiya a Najeriya. NCDC ta ce mutum 11, 000 sun warke, 14 sun mutu, 300 sun kamu duk a cikin saa 24
A Katsina jami’an tsaro sun cafke Ma’aikatan asibiti da su ka dauke jaririya su ka ba wata mata, Ungonzoman sun ce sun sace jariri amma ba saidawa su ka yi ba.
An gudanar da binciken ne tare da haɗin gwiwar Jami'ar Essex da Jami'ar Cambridge, kuma an wallafa shi a mujallar kimiyya ta Aging a ranar 14 ga Yunin 2019.
Ba haka kawai bane Ubangiji ke yi kayan marmari, tabbas akwai wasu manyan baiwa da ke tattare da su. Gwanda babban abun marmari ne mai tarin albarkatu a tare.
Kamar yadda Legit.ng Hausa ke kawo maku rahotanni daga hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa (NCDC) a kan annobar COVID-19, a yau Lahadi, 26 ga watan Yulin 2020
Mun ji Likitoci na neman soma yajin aiki a dalilin rashin alawus. Kungiyar Likitocin ta kuma ta bukaci a biya duk wasu gibi da aka yi wa likitocin a albashinsu.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na tuwita tun bayan bullar annobar korona, ta sanar da cewa karin sabbin mutane 664 ne
Gwamman jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da karasa janye dokar kulle da aka saka tun watan Afrilu bayan bullar muguwar annobar cutar korona
Ya bayyana cewa ya zama dole 'yan Najeriya su godewa Allah a kan samun karancin mutuwar mutanen da su ka kamu da cutar korona. Mustapha ya bayyana cewa abin mam
Kiwon Lafiya
Samu kari