Kiwon Lafiya
Gawurtaccen Lauya Femi Falana SAN ya ce saboda asibitocin Najeriya sun koma wajen ajiye gawa shiyasa Buhari ya ke zuwa ketare domin ganin Likita.
Wadannan alkalumma sun tabbatar da cewa barnar da Corona Virus ta yi ya haura wanda cutar SARS ta yi a lokacin da ta zama annoba a tsakanin shekarar 2002 da 2003, koda yake dai kungiyar kiwon lafiya ta duniya, WHO, ta ce cutar da
Annobar cutar zazzabin Lassa ta bulla a jahar Katsina, inda ta kama mutane biyu, sa’annan ta kashe mutum 1 daga cikinsu, kamar yadda sakataren hukumar kiwon lafiya ta jahar Katsina ya tabbatar.
Kungiyar kiwon lafiya ta duniya (WHO) ta bayyana cewa a kalla 'yan Najeriya 80,000 ke mutuwa daga cutar daji duk shekara. A ranar da ake tunawa da cutar daji duk shekara, wacce yau ne 4 ga watan Fabrairu, an tattara wasu sanannun
Citta na daya daga cikin sinadarenn da a koda yaushe ake iya samunsu tare da sarrafa su. Hakazalika ana iya samunta a kowanne lokacin shekara. Amma kuma abun mamaki ne yadda ba mu dauke ta da wani muhimmanci ba duk da tana da matu
Kamar yadda muke ta samun labarai, annobar zazzabin Lassa wacce ake samu daga jikin bera na ci gaba da yaduwa a wasu sassan kasar nan. Harma an samu rahoton mace-macen mutane da dama.
A cikin sanarwar da ta fitar ranar Litinin, gwamnatin jihar Legas ta bayyana cewa dokar zata fara da karfinta daga ranar 1 ga watan Fabrairu, 2020. Gwamnatin jihar ya bayyana cewa daukan wanna mataki yana daya daga cikin tsare-tsa
Wani labari da dumi - duminsa da Legit.ng ta samu daga shafin 'Spectator Index' dake shafin Tuwita ya bayyana cewa an sake kai harin makamin roka mai linzami a kan ofishin jakadancin kasar Amurka dake Baghdad, babban birnin kasar
Anthony Etim likita ne a jihar Jigawa da ke aiki da Doctors without Borders. An gano cewa ya harbu da cutar zazzabin Lassa bayan ziyarar da ya kai sansanin 'yan gudun hijira da ke Borno. A yayin tabbatar da wannan cigaban ga jarid
Kiwon Lafiya
Samu kari