Labaran garkuwa da mutane
Gwamanan zanfara, Bello matawalle ya sake yin nasarar kuɓutar da wasu mutaɓe 10 da aka sace a gwaram, karamar hukumar Talatan Mafara, Cikin su harda Yara kanana
Mahaifin ɗaya daga cikin yan matan da aka sace a jangeɓe ya bayyana yadda ya haɗu da ɗiyarsa a hannun masu garkuwa da mutane. Mutumin ya shafe watanni ahannunsu
'Yan sanda sun kame wasu yara da suka garkame mahaifinsu a daki na tsawon watanni 12 ba tare da zuwa ko ina ba. An wuce da mahaifin zuwa asibiti domin bincike.
Majiya ta bayyana cewa, rashin jituwa dake tsakanin 'yan bindiga ne ya jawo jinkirin sakin dalibai da ma'aikatan GSC Kagara. Ana sa ran sakinsu duk da haka.
'Yan sanda a babban birnin tarayya Abuja, sun bayyana cewa an sace mahaifin wani shugaban karamar hukuma. Sun sace mutumin tare da wasu mutanen gidansa a gida.
Wani shugaban makarantar sakansare a jihar Bauchi daaka sace makon da ya gabata ya kubuta daga hannun 'yan bindiga da suka sace shi, watakila bayan biyan fansa.
Hadakar 'yan sanda da sojoji a jihohin Taraba da Benue sun samu nasarar kwato wasu daga cikin matasan da aka sace a kan hanyar Wukari zuwa Takum ranar Laraba.
Wasu mahara da a ke zargin masu garkuwa da mutane ne sun afkawa gidan marayu a babban birnin tarayya Abuja. Sun saci marayu bakwai da mai gadinsu a cikin gidan.
An sace wani hakimi a jihar Adamawa sa'anni kadan bayan dawowarsa daga Abuja. Harin ya biyo bayan alwashin da kwamishinan 'yan sanda yayi na kawar 'yan ta'adda.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari