Labaran garkuwa da mutane
Wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da wani uba da dansa a wani yankin babban birnin tarayya Abuja. An ruwaito yadda lamarin ya faru, da kuma yadda sojoji suka
Majalisar sarkin Katsina dake arewa maso yammacin Najeriya ta tunɓuke rawanin wani hakiminta bayan gano yana da hannu dumu-dumu wajen taimaka wa yan bindiga.
'Yan sanda a jihar Filato sun yi nasarar kame wasu 'yan bindiga da suka addabi al'umma. Sun ceto mutane biyu daga hannun 'yan bindiga tare da kwato makamai.
Ana cikin tashin hankali da zaman ɗar-ɗar biyo bayan gano gawarwakin wasu fulani makiya biyu a wani ƙauye dake yankin Gwagwalada, babban birnin tarayya Abuja.
Wasu yan bindiga da ba'a sansu ba sun yi musayar wuta tsakanin su da jami'an soji a ƙoƙarin su na kai hari ƙauyen Nasko dake Ƙaramar hukumar Magama jihar Neja
Wasu 'yan bindiga a jihar Neja sun yi musayar wuta tsakaninsu, inda suka hallaka mutum 12 daga cikinsu wasu da dama suka ji raunuka. An ruwaito yadda lamarin ya
'Yan sanda a jihar Filato sun yi nasarar kubutar da wata Farfesa da 'yan bindiga suka yi awon gaba da ita a jiya Litinin. An ruwaito cewa ba su ji rauni ko kada
Iyayen daliban Afaka da aka sake a makon jiya sun bayyana cewa, karya ne babu dan bindigan da yayi lalata da 'ya'yansu. Sun ma kashe dan uwansu saboda daliban.
'Yan sanda sun yi nasarar kame wani dan bindiga da yayi ikrarin shi dan sandan leken asiri ne. Dashi ake kitsa kone ofisoshin 'yan sanda a yankunan kudanci.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari