Labaran garkuwa da mutane
Wasu yan bindiga a jihar Kwara sun buƙaci a basu ƙuɗi miliyan biyar (N5milion) tare da burodi da lemun kwalba (coca-cola) a matsayin fansan mutumin da suka sace
Wasu yan bindiga da ba'a gano ko su waye ba sun harbe tsohon alƙalin babbar kotun jihar Enugu har lahira, kwamishinan yan sanda ya tabbatar da faruwar kisan.
Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Neja, ya shilla ƙasar waje tare da mai ɗakinsa awanni ƙɗan bayan wasu yan bindiga sun yi awon gaba ɗaliban islamiyya a jihar
Wasu yan bindiga da har yanzun ba'a gano ko su waye ba sun harbe wani hamshaƙin ɗan kasuwa har lahira a Ibadan, babban birnin jihar Oyo ranar Asabar da daddare.
Rundunar yan sandan jihar Imo, ta bayyana cewa marigayi Ahmed Gulak (jigo a jam'iyyar APC) ya fita daga masaukin sa ba tare da ya sanar da hukumar yan sanda ba.
Wasu 'Yan bindiga da ba'a san ko su waye ba, sun yi awon gaba da wani ɗan majalisar dokokin jihar Nasarawa a kan hanyar sa ta zuwa birnin Jos, jihar Plateau.
Rundunar yan sandan ƙasar nan reshen jihar Kogi, ta bayyana cewa jami'an ta Sun samu nasarar cafke wasu mutum huɗu ɗauke da bindiga da mashin kirar bajaj a Kogi
Wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da wani shugaban makarantar sakandare a jihar Katsina. Sun kira danginsa amma basu bayyana me suke so ba, kuma sun hana kira.
Iyayen daliban jami'a mai zaman kanta ta Greenfield sun bayyana yadda suka bi aka sako musu 'ya'yansu. Acewarsu, sun biya makudan miliyoyi kafin a sako yaran.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari