Labaran garkuwa da mutane
'Yan bindiga da ake zargin Fulani ne sun hallaka wata mata mai sayar da magunguna, sun yi awon gaba da mijinta, lamarin da ya haifar da firgici tsakanin jama'a.
Ana ganin dai sace sarakuna na ƙara zama ruwan dare a Najeriya, inda wasu masu garkuwa da mutane suka yi awon gaba da basarake a jihar Ekiti, Suka bar matarsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana illolin da ke tattare da shan miyagun kwayoyi da kuma irin hadurranta ga Najeriya. Ya ce ta fi Boko Haram illa a kasar
Jami'an hukumar yan sanda reshen jihar Ekiti, sun samu nasarar cafke wasu ɗalibai 10 da ake zargin cewa suna da hannu a yin garkuwa da wani abokin karatun su.
Matsalar tsaro a Najeriya da kashe manyan mutane ba sabin abu bane, wasu da ake zargin yan fashi da makami ne sun kashe matar tsohon kwamishina a jihar Oyo.
A makon da ya gabata ne wasu yan bindiga suka farmaki makarantar FGC Birnin Yauri, inda suka sace ɗalibai dama, an yi ta raɗe-raɗin da hannun fulanin Kebbi.
Matsalar tsaron dake addabar Najeriya takai ga har masu riƙe da muƙamin gargajiya basu cikin kwanciyar hankali, inda yan bindiga ke ƙoƙarin yin garkuwa da su.
Matsalar tsaro na ƙara taɓarɓarewa musamman ƙarin yawaitar kashe manyan mutane, inda wasu yan bindiga da ake zargin yan fashi da makami ne suka ƙashe jigon APC.
Jama'ar yankun Kudancin Kaduna sun bayyana irin makudan kudaden da suka biya a matsayin kudin fansa ga 'yan bindiga da suka addabi yankin cikin shekara daya.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari