Labaran garkuwa da mutane
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da wani harin 'yan bindiga a jihar Zamfara, inda aka sace mutum sama da 50 tare da hallaka wasu mutum hudu nan take ranar Litini
'Yan bindigan, da suka sace wata mahaifiyar SSG na gwamna sun sako bayan kwanaki 31. Rahoton mu ya bayyana yadda lamarin ya faru da yadda aka sako ta a yau
Kaduna - Yan bindiga sun sake sako karin mutum 15 daga cikin ɗaliban makarantar sakandiren Bethel Baptist da suka sace Kaduna, bayan 28 da suka sako a baya.
Wasu yan bindiga da ake zargin yan fashin dahi ne sun farmaki kauyen jihar Zamfara, inda suka hallaka mutum 11, sannan suka yi awon gaba da wasu sama da 40.
Zamfara - Yan bindigan da suka yi awon gaba da wasu malamai da ɗalibai a kwalejin koyar da aikin noma ta Zamfara sun nemi a hada musu miliyan N350m kudin fansa.
Zamfara - Gwamna Bello Matawalle ya ɗauki alkawarin kuɓutar da dalibai da kuma malaman da yan bindiga suka sace a kwalejin fasahar noma da dabbobi dake Bakura.
Zamfara - Biyu daga cikin malamai da kuma wani ɗalibi ɗaya da yan bindiga suka sace a kwalejin noma dake Bakura, jihar Zamfara sun tsero sun koma makaranta.
Niger - Jami'an yan sanda a jihar Neja sun samu nasarar kubutar da shugaban jam'iyyar APC shiyyar C a Neja, wanda yan bindiga suka sace a kan hanyar zuwa gona.
Rundunar NDLEA ta cafke wasu 'yan bindiga da ke dauke da muggan makamai a hanyarsu ta zuwa wani gari watakila domin gudanar mummunan aikinsu ta fashi da makami.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari