Jihar Kebbi
Gwamna Abubakar Bagudu na Jihar Kebbi ya ce yi wa dukkanin rukunin mutane adalci wurin rabon filaye, ciki har da manoma, makiyaya da masunta ne hanyar kawo kars
Haɗarin ya afku ne da misaƙin ƙarfe 05:00 a tsakanin titin Bokani zuwa Makera a ƙaramar hukumar Mokwa da ke jihar Neja kamar yadda kwamishinan ƴansanda jihar,
Hukumar Hisbah ta gindaya wasu abubuwan da aka wajabtawa limaman da ke aura aure da wanda aka haramtawa matasa aikatawa a cikin garin Yauri, na jihar Kebbi.
Jami'an hukumar kwastam na kasar sun yi nasarar cafke wata babbar mota dankare da muggan makamai da suka hada da bindigogi kirar gida da harsasai a jihar Kebbi.
Daga cikin manyan mutanen da suka halarci jana'izarsa akwai gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu, Sanata Adama Aliero, tsohon ministan tsaro, Dakta Bello Halliru
Rikicin ya hargitse tsakanin jami'an kwastam na Kaduna da suke aiki a jihar Kebbi, da wasu matasa, wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar wani matashin saurayi.
Shugaban IAZE, Sheikh A. G Mika'il ya sanar da manema labarai a birnin Kebbi yadda 'yan ta'adda suka yi garkuwa da mutane 18 a jihar Kebbi, Daily Trust tace.
Likitocin dabbobi sun yi nasarar ceto rayuwar wani kunkuru da ya kai kusan shekaru 80 a duniya bayan wata mota ta taka shi a yankin Argungu da ke jihar Kebbi.
Wani mummunan al’amari ya cika da iyalai yan gida daya su shida inda gini ya rufto musu sannan ya yi ajalinsu a jihar Kebbi. Ruwan sama ne ya haddasa hakan.
Jihar Kebbi
Samu kari