Jihar Kebbi
Duk da ƙoƙarin da sojoji ke yi na kuɓutar da dalibai da malamai waɗanda aka sace a FGC Birnin Yawuri, ɓarayin sun turo wasu hotuna dake nuna halin da suke ciki.
A baya dai sojoji Sun samu nasarar hallaka yan bindigan da suka sace ɗaliban Yauri aƙalla mutum 80, inda suka ƙubutar da malamai biyu tare da ɗalibai biyar.
Biyo bayan sace ɗaliban makarantar sakandiren gwamnatin tarayya FGC dake Birnin Yauri, jihar Neja, gwamnatin jihar ta fara ɗaukar matakan kariya ga ɗalibai.
'Yan bindiga sun nemi iyayen daliban kwalejin tarayya dake Yauri a jihar Kebbi. Rahoto ya bayyana cewa, 'yan bindigan basu nemi kudin fansa ko kobo har yanzu.
Malamai da daliban kwalejin gwamnatin tarayya dake Yawuri a jihar Kebbi,wadanda jami'an tsaro suka ceto dagahannun 'yan bindiga a sa'o'in farko na ranar Juma'a.
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya bayyana cewa kafin harin da 'yan bindiga suka kai makaratar Yauri, sun samu labarin shige da ficensu kuma sun tura tsaro.
A ranar Alhamis da ta gabata, wasun masu garkuwa suka kutsa makaranta a Birnin Yauri, jihar Kebbi suka yi awon gaba da ɗalibai. An kashe ɓarayin fiye da 80.
Biyo bayan harin da wasu yan bindiga daɗi suka kai FGC a jihar Kebbi, rundunar yan sanda ta bayyana cewa har yanzun ba ta gano yawan ɗaliban da aka sace ba.
Daliban makarantar FGC Birnin-Yauri a jihar Kebbi wacce ta tsira daga harin a ranar Alhamis ta ce bata tsamanin maharan da suka kai musu hari yan Nigeria ne.
Jihar Kebbi
Samu kari