Jihar Kebbi
Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kebbi ta ce wasu‘ yan bindiga sun kashe mutane 66 a wasu garuruwa takwas na karamar hukumar Danko-Wasagu da ke jihar ta Kebbi.
Hukumar Kula da Rafukan Cikin Gida ta Kasa (NIWA) ta tabbatar da gano gawarwakin fasinja 76 bayan hatsarin kwalekwalen da ya auku a karamar hukumar Ngaski.
Rahoto ya bayyana cewa, an gano gawarwakin mutane 13 da suka mutu a wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a jihar Kebbi jiya Laraba. Mutane da dama sun nutse.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga jimamin rasa rayuka da aka yi a wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a jihar Kebbi. Ya taya iyalansu jajen abindaya faru.
Fasinjoji masu tarin yawa sun nitse a yankin arewa maso yammacin Najeriya a ranar Laraba bayan tafkeken jirgin ruwa dauke da fasinja 160 ya kife a kogin Neja.
Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu ya shawarci ƴan Nigeria su tuba daga zunuban da suke aikatawa su kuma yi addu'ar kawo karshen matsalolin tsaro a kasar nan, The
'Yan bindiga dauke da makamai sun kashe jami'an rundunar 'yan sanda tara ciki har da wani babban jami’in dan sanda (DPO) a karamar hukumar Sakaba ta jihar.
Albashir Hamisu, kwanturolla na Hukumar hana faskwabri na kasa, Kwastam ta Zone B ya koka kan yadda mazauna kauyukan da ke kan iyakoki ke yi wa masu smogul leke
An sace wata budurwa 'yar shekara 18 a cikin gidan mahaifinta a jihar Kebbi dake arewacin Najeriya. An kuma kashe wata mata a gidan yayin da 'yan bindigan ke sa
Jihar Kebbi
Samu kari