Jihar Kebbi
Gwamna Abubakar Bagudu na jihar Kebbi a halin yanzu ya zama abun magana kan dukiyar da ake zargin ya tara ta cikin dukiyar da Janar Sani Sani Abacha a baya.
A cewar BudgIT, jihohi biyar da suka fi kokari a shekarar 2021 sune Rivers, Lagos, Anambra, Ebonyi, Kebbi. Wannan rahoton ya fito ne daga sabon wallafar NBS.
Sarkin Argungun, Mai Martaba Sumaila Mera a ranar Lahadi ya bai wa ministan yada labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed sarautar Kakakin Kebbi,Daily Trust tace.
Jam'iyyar PDP a jihar Kebbi ta kori wasu manyan jiga-jigai na jam'iyyar bisa laifin rashin da'a ga jam'iyyar. A halin yanzu dai ba ji ta bakin wanda ya fitar da
Iyayen daliban da aka sace na makarantar kwalejin tarayya da ke Birnin Yauri a jihar Kebbi sun ce sun fitar da ran cewa gwamnati za ta karbo musu 'ya'yansu.
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya ce wasu kasashe suna da wuraren kiwo da suka fi wasu jihohi a Najeriya girma.Ya yi tsokaci kan rikicin manoma da makiyaya.
Atiku Bagudu, gwamnan jihar Kebbi, ya ce matsalar garkuwa da mutane tare da satar shanu a kasar nan ta fi shafar Fulani. A yayin tattaunawa da gidan talabijin.
Sanata Bala Ibn Na'Allah, wanda miyagu suka halaka babban dan shi Abdulkareem a gidan shi dake Malali jihar Kaduna, ya ce rayuwar dan shi bata fi ta kowanne ba.
Cutar amai da gudawa wadda aka fi sani da kwalara ta shiga jihar Kebbi, inda zuwa yau Laraba aka tabbatar da ta kashe akalla mutum 146, wasu 2,028 sun kamu.
Jihar Kebbi
Samu kari