Jihar Kebbi
Jam'iyyar PDP a jihar Kebbi ta kori wasu manyan jiga-jigai na jam'iyyar bisa laifin rashin da'a ga jam'iyyar. A halin yanzu dai ba ji ta bakin wanda ya fitar da
Iyayen daliban da aka sace na makarantar kwalejin tarayya da ke Birnin Yauri a jihar Kebbi sun ce sun fitar da ran cewa gwamnati za ta karbo musu 'ya'yansu.
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya ce wasu kasashe suna da wuraren kiwo da suka fi wasu jihohi a Najeriya girma.Ya yi tsokaci kan rikicin manoma da makiyaya.
Atiku Bagudu, gwamnan jihar Kebbi, ya ce matsalar garkuwa da mutane tare da satar shanu a kasar nan ta fi shafar Fulani. A yayin tattaunawa da gidan talabijin.
Sanata Bala Ibn Na'Allah, wanda miyagu suka halaka babban dan shi Abdulkareem a gidan shi dake Malali jihar Kaduna, ya ce rayuwar dan shi bata fi ta kowanne ba.
Cutar amai da gudawa wadda aka fi sani da kwalara ta shiga jihar Kebbi, inda zuwa yau Laraba aka tabbatar da ta kashe akalla mutum 146, wasu 2,028 sun kamu.
Bayan mako shida da sace ɗalibai a FGC Yauri, jihar Kebbi, wasu biyu daga cikin ɗaliban sun tero daga sansanin yan bindigan, inda aka gano su a dajin Zamfara.
Rundunar jami'an NDLEA sun bayyana cewa, hukumar ta cafke mutane sama da 80 a cikin watanni 6 tare da kame akalla tan 2,800 na miyagun kwayoyi a jihar Kebbi.
Masu rike da mukaman siyasa a jihar Kebbi sun bada da rabin albashinsu na watan Yuni ga gwamnatin jihar domin bada gudunmawa wurin yaki da 'yan bindiga a ji
Jihar Kebbi
Samu kari